<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Dan Ina Bin Hanyar Zunubi LW399</title>
<lyrics>[V1]
 1) Dan ina bin hanyar zunubi
 Shaiɗan ya ɗaure ni da sarƙoki
 Har ma ba san inda ni ke ba
 Sai Yesu ya sake ni.

[V2]
 KORUS
 Yesu ya sake ni,
 Yesu ya sake ni,
 Da ina zamna cikin bauta
 Sai Yesu ya sake ni.

[V3]
 2) Dā ba na iya yin magana ba
 Shaiɗan ya ɗamre mani bakina
 Ba ni da dama in yi shaida
 Sai Yesu ya sake ni.
 Korus

[V4]
 3) Ba na kan je wurin wa'azi ba,
 Tsoro ya kama mini zuciya
 Na cika kumya da ƙiwuya
 Sai Yesu ya sake ni.
 Korus

[V5]
 4) Yanzu 'na nan cikin haskensa
 Ina da murna cikin zuciya.
 Ba ni da tsoro, ko ƙiwuya
 Tun Yesu ya sake ni.

[V6]
 KORUS
 Yesu ya sake ni,
 Yesu ya sake ni,
 Kada ka zamna cikin bauta
 Bar Yesu ya sake ka.</lyrics>
<hymn_number>399</hymn_number>
</song>